Ilimi Hasken Rayuwa
Shiri ne game da yanayi ilmi cikin kasashen Afrika
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shiri akan tabarbarewar harkokin ilimi a kasashen Afrika musamman Tarayyar Nigeria, inda akayi hira da ministar ilimi ta kasar Farfesa Rukayya Ahmed Alkali: