Kenya

Mataimakin shugaban kasar Amurika a kenya

REUTERS/Thomas Mukoya

     Joe Biden, mataimakin shugaban kasar Amurika, na ganawa da shugaban kasar Kenya da Praministan kasar.          Maganar zaman lahiya a cikin kasashen yankin da su ka hada da kasar ta Kenya ,Somalia da Sudan ita ke kan gaba.         Wanan ziyara ta kassance a daidai lokacin da kasar ke cikin shirye-shiyen ta ,na komawa gadan –gadan kan tafarkin demokaradiya mai kibilla.