Najeriya

Najeriya:zanga-zanga a gidan yarin garin Bauci

Jami'an tsaro a Najeriya
Jami'an tsaro a Najeriya AFP / Pius Utomi Ekpei

An samu tashin wata harwatsaniya a cikin gidan fursuna na garin Bauchi. Wannan kuma ya faru ne bayan hari da aka kai a gidan yarin cikin kwanaki baya. Lamarin ya tada hankalin jama’a mazauna wanan birnin dangance da jin haren bindigogin da ake cewa na robba ne a ka halba domin badda tsoro ga yan Kasson.