Sudan

Shirin Sasanta Kudanci Da Arewacin Sudan Yaci Tura

Shugaban kasar Sudan Omar Al-Bashir
Shugaban kasar Sudan Omar Al-Bashir rfi

SHIRIN sasanta Arewaci da kudancin Sudan, dangane da Yankin Abyei mai arzikin mai, ya tashi ba tare da an cimma wata yarjejeniya ba.Sanarwar da bangarorin biyu suka bayar na hadin gwuiwa, ta nuna cewar, sun kasa cimma matsaya kuma ana saran bangarorin su sake ganawa a karshen watanan a kasar Habasha, dan warware matsalar.Dr Mahmud Hamman, Tsohon Daraktan Gidan Sardauna dake Najeriya yayi bayani akai.…………………….54sec………………………