Najeriya
Najeriya sojin sun kashe shugaban yin garkuwa da jama’a
Wallafawa ranar:
Dakarun gamin gambiza a kasar Najeriya, sun kashe har lahira , Obioma Nwankwo wanda aka fi sani da sunan Osisikankwu,wanda kuma ake gani shi ne ya kassance shugaban masu yin garkuwa da jama’a a jahar Abia. Kakakin rundunar tsaron ta kasa a yankin Kanal Musa Sagir shi ne ya sanar da hakan.