Cote d’ivoire
An kama Jirgin Laurent Gbagabo a kasar Switzerland
Wallafawa ranar:
Gwamnatin Kasar Franshi ta sanar da kama jirgin shugaba Laurent Gbagbo, a kasar Switzerland.Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Franshi , Bernard Valero, ya ce an kama jirgin ne sakamakon umurnin da zababen shugaban kasa Alassane Ouattara ya bayar.