Isa ga babban shafi
Cote d’ivoire

Zanga-zangar ‘yan Najeriya mazauna Cote-D’Ivoire a birnin Abidjan.

Alassane Ouattara daga , Goodluck Jonathan a tsakiya  ,Laurent Gbagbo adaga dama
Alassane Ouattara daga , Goodluck Jonathan a tsakiya ,Laurent Gbagbo adaga dama Montage RFI / Pierre Moussart
Zubin rubutu: Abdou Halilou
Minti 1

Yan Najeriya mazauna garin birnin Abidjan na kasar Cote-D’Ivoire, sun gudanar da zanga zanga, inda su ke cewa, anfani da karfi soji zai jefa su cikin mawuyacin hali. Daya daga cikin su na fadin cewa :‘‘Mu ba mu amunce ba da shugaban Najeriya ya tura dakarun ECOMOC , domin hakan zai jefa mu cikin hadari na gaske’’.  

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.