Niger

Jamiyyar CDS a Nijar Ta Shiga Kawance

Dan Takaran CDS Mahamman ousman
Dan Takaran CDS Mahamman ousman RFI Hausa
Zubin rubutu: Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Wasu Jam’iyun siyasa a Janhuriyar Niger, sun bayyana shiga kawance dan fuskantar zabubbuka masu zuwa.Mahaman Usman shugaban Jam’iyar CDS Rahama, yayi bayani akai.