Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar jama’iyar Lumana ta goyi bayan PNDS Tarraya a zagaye na biyu

Hama Amadou a hagu Mahamadou Issoufou a dama
Hama Amadou a hagu Mahamadou Issoufou a dama AFP
Zubin rubutu: Abdou Halilou
Minti 2

A kasar Jumhuriyar Nijar, jama’iyyar Moden Lumana Afrika, da ta samu matsayi na uku a zaben shugaban kasa zagayen farko, ta amunce da ta mara baya ga dan takarar shugabancin kasar na jama’iyar PNDS Tarayya Mahamadou Issoufou da ya zo na farko,wanan kuma a zaben shugaban kasa zagaye na biyu da za a gudanar a ranar 12 ga watan gobe na Maris.Shugaban jama’iyyar Hama Amadou ya tabbatar da haka bayan taron jama’iyar: 

Talla

Nijar jama’iyar Lumana ta goyi bayan PNDS Tarraya a zagaye na biyu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.