Najeriya

Hukumar zabe a Najeriya za ta sake daukaka kara

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nigeria ta tabbatar da shirin daukaka kara kan hukuncin kotu, wanda ya haramta mata gudanar da zaben gwamnoni, a wasu jihohi guda 5 wadanda aka sake gudanar da zabensu bayan zaben shekara ta 2007.Mataimakin daraktan yada labaran hukumar, Nick Dazang ya tabbatar mana da haka: