UN

Kasar Belarus ta saida ma Laurent Gbagabo makamai

Sojin majalasar dumkin duniya
Sojin majalasar dumkin duniya AFP / MARC HOFFER

Babban magatakarda na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, ya bayyana damuwarshi kan yadda kasar Belarus ta sayarma shugaba Laurent Gbagbo makamai.Dr Khalifa Dikwa na Jami’ar Maiduguri da ke cikinjahar Borno a tarrayar Najeriya, ya ce ai wannan ba abun mamaki ba ne.