Niger

Kasar Jumhuriyar Nijar na shirye-shirye kwasso yan kasar ta daga Libiya

Tassawiyar kasar Nijar
Tassawiyar kasar Nijar Ministère des Affaires étrangères et européennes

A daidai lokacin da wassu kasashen duniya, su ka soma maido ‘yan kasashen su gida , daga kasar Libiya,kasar jumhuriyar Nijar ,ta soma yin harama. Dr. Mahamane Lawali Dan Daah, ministan ma’aikatar illimi mai zurfi kuma kakakin gwabnatin kasar ga abun da ya ke cewa a kan shirin