Najeriya

Tinubu shi ne ya kawo rarabuwar kanu cewar Bafarawa wajen hadewar ACN da CPC

Tutar jama'iyar CPC a Najeriya
Tutar jama'iyar CPC a Najeriya

Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya zargi takwaransa na Jihar Lagos, Bola Tinibu, da kawo matsalar da ta hana hadin kai tsakanin Jam’iyar ACN da CPC a zaben watan gobe. Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi tsokaci in da ya shaidama sashen Hausa na rfi hujujinshi.Ga dai abinda ya ke cewa a kan lamarin.