Burkina Faso

Bukin Kade Kade A Burkina Faso

Bukin fasahar al'adu da ake yi a Ouagadougou na kasar Burkina Faso (Fespaco)
Bukin fasahar al'adu da ake yi a Ouagadougou na kasar Burkina Faso (Fespaco) RFI

Kasar Burkina Faso na tinkaho da kayayakin gargajiya wajen samun kudaden shiga.Mahaman Salisu Hamisu wanda yake halartan bukin al'adun gargajiya da akeyi a Burkina Faso  na dauke da rahoto akai.  

Talla

Bukin Wake Wake Da Kade Kade A Burkina Faso

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.