Najeria

ACN ta bayyana dalidan baiwa Adeola takarar mataimakin shugaban kasa

Dan takakar shugabancin Nigeria karkashin tutar jam’iyyar adawa ta ACN Mallam Nuhu Ribado ya bayyana dalilan da suka saka ya zabi Fola Adeola, a matsayin mai bara masa baya, a zaben watan gobe: Dalilan sun hada da kwarewa da sanin ya kamata, domin samar wa Najeriya ci gabar da ya dace, muddun aka zabi jam'iyyar ta ACN, yayin zaben dake tafe.

Talla

Jam'iayar adawa ta ACN ta yi gangami

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.