Zimbabwe

Kotu ta sake wadanda ake zargi da neman zanga zanga

Robert Mugabe ya shafe shekaru 31 yana mulkin kasar Zimbabwe
Robert Mugabe ya shafe shekaru 31 yana mulkin kasar Zimbabwe Reuters

Wat kotu a kasar Zimbabwe, ta sake wasu mutane 38 daga cikin 46 da aka kama, wadanda ake zargi da yunkurin shirya zanga zanga, dan kifar da gwamnatin shugaba Robert Mugabe ta shekaru 31.Lauyan dake kare su, Alec Muchadehama, ya ce masu gabatar da kara sun gamsu cewar, mutanen basu da laifi.