Janhuriyar Demokaradiyar Congo
An nuna wadanda ake zargi sun kai hari wa shugaba Kabila
Wallafawa ranar:
Hukumomin kasar Janhuriyar Demokradiyar Congo, sun nunawa manema labarai mutane sama 100 da ake zargi da kai hari fadar shugaba Joseph Kabila, ranar 27 ga watan da ya gabata, a Kinshasa babban birnin kasar.Yayin nuna mutanen, yawancin su sun ki amincewa da zargin cewar suna da hanu a kai harin, wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane 19.