Niger

Kungiyoyin musulmi sun kawar da maganar kundin tsarin iyali a Nijar

Mata musulmi
Mata musulmi AFP

A kasar jumhuriyar Nijar, kungiyoyin musulumi, sun yi nassarar kawar da kudin tsarin iyali da aka so gabatarwa ga ‘yan kasar. Kungiyoyin sun furuta cewa kundi na kumshe ne da wasu muyagun ayoyi da za su iya kawo tangarda a cikin zamantakewar iyali a kasar ta Nijar.Abdou Halilou ya tautauna da Malam Mahamane Sabiu ,shugaban kungiyar Al’kausara ga kuma yadda zancan nasu ya kassance :