Najeriya

Nuhu Ribadu ya ketare rijiya da baya

Dan Takarar shugabancin Najeriya, daga Jam’iyar ACN, Malam Nuhu Ribadu, ya tsallake rijiya da baya, yayin da jirginsu ya yi karo da wata dabba lokacin sauka a filin jirgin saman na jahar Bauchi.Ga dai abinda ya ke cewa.