Najeriya
Jami 'an tsaro na ‘yan sanda a Najeriya,sun shiryama zabe mai zuwa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Babban sufeto yan Sanda a Najeriya, Hafiz Ringim, ya musanta zargin da ake masa, na cewa ya ce shugaba Goodluck Jonatan ne zai lashe zaben watan gobe. Hafiz ya sanar da cewa bai yi irin waanan kalamai bai domin basu dace da aikin shi ba.A cikin wata hira da ya yi da sashen Hausa na rfi Ringim ya ce dan sanda ba dan siyasa ba ne. Kuma ya kamata jama’a su tantance dan duma da kabewa.