Samaliya

Gwamnatin Somaliya ta yi alkawarin kawar da tsageru

Prime Ministan kasar Somalia, Mohammed Abdullahi, yayi alkawarin murkushe kungiyar Al Shabaab a cikin kwanaki 90, bayan dakarun sa dake samun goyan bayan dakarun samar da zaman lafiya na kungiyar kasashen Afrika, sun kwace wani sansanin 'yan Tawayen.Prime Ministan ya ce dakarun sun yi duk wani shirin da ya kamata, domin samun nasara. 

RFI