Nijar

Hukumar Sadarwar Janhuriyar Nijar ta yaba wa 'yan Jaridu kan zaben kasar

Abdurahaman Usman
Abdurahaman Usman

Hukumar sadarwar kasar Jamhuriyar Niger CSC ta yaba da irin gudnmuwar da kafofin yada labarai da yan jaridu kasar suka bayar, wajen cimma nasarar aikinta, a lokuttan zabe a kasar, kamar yadda shugaban hukumar Abdurahaman Usman ke cewa.