Najeriya

An Amince da anfani da sojoji yayin zaben Najeriya

Gen Muhammadu Buhari
Gen Muhammadu Buhari

Majalisar Bada shawara ga Gwamnatin Nigeria, ta amince da anfani da sojoji wajen samar da tsaro lokacin gudanar da zabe.Janar Muhammadu Buhari na daya daga cikin wadanda suka halarci taron, kuma ya shaida wa wakilinmu dake Abuja, Aminu Manu matakan da suka dauka: