Mali

PM kasar Mali Sidibe ya yi Murabus

Prime Ministan kasar Mali, Modibbo Sidibe, ya sauka daga mukaminsa, shekara guda kafin gudanar da zaben shugaban kasa.Rahotanni na nuna cewar, Sidibe na shirin shiga takarar shugaban kasar da za’ayi a shekara mai zuwa, duk da cewa bai furta da bakinsa ba.