Najeriya

Kungiyar Datawan Arewacin Najeriya, ta yi gargadi ga shugaban kasar

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a garin Otuoke,na jahar Bayelsa.
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a garin Otuoke,na jahar Bayelsa. REUTERS/Joseph Penney

A kasar tarrayar Najeriya, kwamitin dattawan arewa da suka kalubalanci takarar Goodluck Jonathan a kujerar shugabancin kasa, sun gargadi shugaban na Nigeria,wanan kuma a game dababban kalubalen dake gaban shi bayan zaben da aka kammala.Alhaji Muhammad Bello Kirfi shine kakakin kwamitin,wanda ya baiyana korafin na su.