Kungiyar gwamnonin arewacin Najeriya ta zargi ‘yan siyasa kan rikicin da ya gudana lokacin zaben kasar
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kungiyar gwamnonin arewacin tarayyar Najeriya ta zargi ‘yan siyasa da nuna halayen da suka janyo tashe-tashen hankulan da suka biyo bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar.Shugaban kungiyar gwamnan Jihar Niger Babangida Aliyu ya bayyana haka.