Isa ga babban shafi
Tunisiya

'Yan gudun hijira sun bace a Tunisia

AFP/Roberto Salomone
Zubin rubutu: Nasiruddeen Mohammed
Minti 1

Masu aikin ceto sun sami tsamo gawan mutane 123, a gabar tekun kasar Tunisia wadanda kuma bakin haure ne dake neman tsallakawa zuwa kasar Italia da jirgin ruwansu ya kife.'yan gudun hijira kimanin 200 ne suka salwanta a gabar tekun kasar Tunisiya, bayan ceto wasu daga cikinsu kimanin 800 a daidai lokacin da jirgin da suke ciki ya nutse a ruwa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.