Isa ga babban shafi
Sweden

Barayin Gaban ruwan sun kai hari wa jirgin Sweden

reteurs
Zubin rubutu: Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Wani Kanfanin kasar Sweden, ya ce 'yan Fashin jiragen ruwa, sun kai hari kan wani jirgin sa na daukar mai, a kusa da birnin Cotonou na kasar Janhuriyar Benin, amma jami’an tsaro sun yi nasarar korar su.Kanfanin Wisby Ship management AB, ya ce 'yan Fashin har sun yi nasarar shiga jirgin, amma daukin da jami’an tsaron suka kai da wuri, ya kare matukan sa 23. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.