MDD

Damuwar MDD kan agaji ga kasar Somalia

Rashin Abinci a kasar Somalia
Rashin Abinci a kasar Somalia Reuters

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, ya bayyana damuwarsa kan jan kafar da kasashen duniya keyi, wajen bada agajin abinci ga kasar Somalia.Shugaban kwamitin kuma Jakadan kasar India, Hardeep Singh Puri, ya koka cewar.Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kasashen duniya, da su bada gudummawa cikin asusun taimakawa Somalia, da kuma bayyana damuwa kan yadda suke jan kafa wajen yin haka, har ila Majalisar ta bukaci masu dauke da makamai a Somalia da su tabbatar da kare lafiyar masu kai kayan agaji, da kuma masu bukatar su a kasar.