Libya

'Yan twayen Libya Sun ce suna samun galaba

'Yan tawayen Libya a Garin Zawiyah
'Yan tawayen Libya a Garin Zawiyah REUTERS/Bob Strong

Yan tawayen kasar Libya sun bayyana samun gagarumar nasara kan neman kawo karshen gwamntin Shugaba Muammar Gaddafi.Yan tawayen sun bayyana fatan samun nasarar kifar da gwamnatin cikin makonni masu zuwa, yayin da suke kara dannawa zuwa Tripoli babban birnin kasar.Sun kuma ce suna saran samun karin masu bijire wa gwamnatin Shugaba Gaddafi ta shekaru 42.