Somaliya

An yanke hukuncin rai da rai kan masu fashin jiragen ruwan Somaliya

Reuters/Feisal Omar

WATA Kotu a Amurka, ta yankewa wasu Yan fashin jiragen ruwan Somalia biyu, Burhan Abdurahman Yusuf da Ali Abdi Muhammad hukuncin daurin raid a rai, bayan sun amsa laifin kashe wasu Amurkawa hudu.Rahotanni sun ce, an kashe Amurkawan ne bayan anyi fashin jirgin su, yayin da ake kokarin kai musu dauki.