Liberia

Yau za a yi zaben raba gardama a Liberiya

Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf.
Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf. Reuters / Ismail Zitouny

YAU Yan kasar Liberia, ke gudanar da zaben raba gardama, dan amincewa da wasu sabbin dokoki, da zasu hada da rage adadin shekarun da ya kamata Dan kasa yayi, kafin tsayawa takarar zabe.BABBAR Jami’ar Majalisar Dinkin Duniya a kasar Liberia, Ellen Magrethe Loj, ta bukaci Yan kasar da su gudanar da zaben raba gardamar da aka shirya yi cikin kwanciyar hankali.