Nigeria

Ban Ki-moon ya ce Harin Abuja Takaici ne

Ban Ki-moon Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Ban Ki-moon Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya REUTERS/Truth Leem

Shi ma sakatare Janar na MDD Ban Ki Moon, yace harin, ya nuna yadda masu tsananin kishin addini ke wa MDD kallon hadarin kaji.Ya kuma yi kakkausar suka kan harin, inda yace za a sake yin nazarin matakan tsaron da hukumomi 26 da ke ginin ke dauka, inda yace, an kai harin ne ka wadanda suka sadaukar da rayukan su don yi hidima ga bil Adama.