Algeria

AN KAI HARI A MAKARANTAR SOJAN KASAR ALJERIYA

CIA

MUTANE 18 su mutu, yayin da wasu da dama suka sami raunuka, a wani harin kunar bakin waken da aka kai jiya, kan wata makaratar horon sojoji kasar Algeria, da ke Cherchell, da ke yamma da birnin Algiers. Takwas daga kicin wadan da suka sami raunukan suna cikin halin mutu kokoi-rai- kokoi.Rahotanni sun ce wasu mutane 2 ne suka zo kan babura, kimanin mintuna 10, bayan bude bakin bayan azumi, suka kuma tayar da bam din a kofar makarantar.