Najeriya

EFCC ta cafke gwamnoni uku a Najeriya

Farida Waziri Shugabar Hukumar EFCC ta Najeriya
Farida Waziri Shugabar Hukumar EFCC ta Najeriya Rfi HAUSA

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Najeriya Zagon gasa EFCC, ta cafke wasu tsoffin gwamnonin jahohi uku da ake zargin su da laifin yin rub-da-ciki da kudaden jama’a kimanin Dalar  Amurka Miliyan 674.Gwamnonin da hukumar ke tuhuma sun hada da tsohon gwamnan Ogun, Olugbenga Daniel da Adebayo Alao-Akala na Oyo da tsohon gwamnan Nassarawa Aliyu Akwe Doma. Ana tunanin nan da kwanaki ne zasu gurfana a gaban kotu. 

Talla

Kakakin EFCC, Abubakar Othman

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.