Mali

Dakarun Faransa sun kaddamar da aikin Sintiri dana Mali

© Serge Daniel/RFI

Dakarun sojan Faransa sun kaddamar da aikin sintiri dana kasar Mali yau Jumma’a, cikin yankin kasar ta Mali da ake garkuwa da Faransa biyu cikin wannan makon.

Talla

An sace Faransa daga cikin wani otel, a garin Hombori na gabashin kasar, mai iyaka da kasar Janhuriyar Niger, inda ya yi kaurin suna da ‘yan kungiyar al-Qaeda.

Kamfanin Dillancin Labaran Faransa na AFP, ya ruwaito ganin dakarun Faransa da aka baza, cikin wannan yanki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.