Najeriya

Wata Tunkiya ta haifi Jinjiri mai siffar mutum a Sokoto

Jinjirin Tunkiya mai siffar dan Adam da aka haifa a Sokoto Najeriya
Jinjirin Tunkiya mai siffar dan Adam da aka haifa a Sokoto Najeriya RFiHausa/Yabo

Wani abin al'ajabi ya faru a jihar sokoto a Arewacin Najeriya, inda wata Tunkiya ta haifi Dan-Tayi da siffar Dan Adam, mutane da dama ne suka kai ziyara mahaifar Tunkiyar tare da yin tururuwa shaidar wannan abin al'ajabi. Zaku iya kallon hoton jinjirin tunkiyar tare da sauraren Rehoton wakilinmu Faruk muhammad Yabo wanda yace Tiyata aka yi wa Tunkiyar domin cire jinjirin.

Talla

Hoton wani Jinjirin Akuya mai Siffar Mutum a Sokoto

 

 

 

 

Rehoton Yabo 1

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI