Senegal
Za ayi zaben kasar Senegal a ranar 25 ga wannan watan
Wallafawa ranar:
HUKUMAR Zabe a kasar Senegal ta bayyana ranar 25 ga wata a matsayin ranar gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu, tsakanin shugaba Abdoulye Wade, da Macky Sall.Yanzu haka daukacin Yan takaran adawa, sun bayyana goyan bayansu ga Macky Sall, dan ganin ya kada Wade a zaben mai zuwa.