Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayin masu sauraro dangane da juyin mulkin kasar Mali

Sauti 20:38
Soldats maliens dans une rue de Bamako, le 21 mars 2012.
Soldats maliens dans une rue de Bamako, le 21 mars 2012. AFP PHOTO / HABIBOU KOUYATE

Sojoji a kasar Mali sun kifar da Gwamnatin farar hular kasar sakamakon halin tawayen da kasar ta fada a ciki, inda yanzu haka sojan ke fafatawa da yan tawayen abzinawa a yankin arewacin kasar.