Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayin masu sauraro kan halin karancin abinci cikin yankin Sahel na Afrika

Sauti 20:00
Agrhymet/FAO
Da: Suleiman Babayo | Salissou Hamissou

Shirin jin ra'ayoyin masu sauraro ya nemi ra'ayinku kan halin da ake ciki na karancin abinci, a yankin Sahel na Afrika. Yankin kuma dake fuskantar tashe tashen hankula daga kungiyoyi masu dauke da makamai.

Talla

Juyin juya halin da ya kawo karshen gwamnatin Marigayi Muammar Gaddafi ta kasar Libya, da bazuwar makamai bayan rikci, sun jefa yankin Sahel cikin tahsin hankali, inda kasar Mali ta fuskanci tashin hankali Azbinawa da juyin mulkin soja, sauran kasashen da suka hada da Najeriya na ci gaba da fusknatar da tahsin hankula da kungiyoyi masu dauke da makamai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.