Ra'ayin masu saurare game da batun fadan da ya barke a tsakanin sojoji a kasar Mali

A quelques mètres du siège de l'ORTM, des forces de sécurité du capitaine Sanogo contrôlent la circulation, ce 1er mai 2012 à Bamako.
A quelques mètres du siège de l'ORTM, des forces de sécurité du capitaine Sanogo contrôlent la circulation, ce 1er mai 2012 à Bamako. HABIBOU KOUYATE / AFP

A jiya ne, aka yi wani kazamin dauki ba dadi tsakanin sozojin dake biyayya ga tsohon shugaban kasar Mali Amadu Tumani Ture, da wadanda suka hambarar da gwamnatinsa inda aka bayyana cewa kusan mutane 20 sun rasa rayukansu,  a daidai wannan lokacin da kasar ke fama da rikicin tawayen abzinawa a yankin arewacin kasar.to ko ya ya masu saurare ku ke ganin za a magance wannan matsala ta kasar Mali ? ga wasu da ra'ayoyinsu a sha saurare lafiya.