ECOWAS-Mali-Guinea Bissau

ECOWAS zata tattauna akan batun Guinea Bissau da Mali

Taron Wakilan kasashen ECOWAS a lokacin da suke  tattaunawa akan Guinée-Bissau da  Mali Abidjan, le 26 avril 2012.
Taron Wakilan kasashen ECOWAS a lokacin da suke tattaunawa akan Guinée-Bissau da Mali Abidjan, le 26 avril 2012. REUTERS/Luc Gnago

A Yau Alhamis ne Shugabanin kungiyar kasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS, zasu gudanar da wani taro na musamman don tattauna halin da ake ciki a kasashen Gunea Bisau da Mali.

Talla

Taron na zuwa ne bayan gudanar da wani irinsa kwanaki takwas da suka gabata, amma a wannan karon, shugabanin zasu duba yadda aka kasa cim ma shawarwarin da suka bayar don mayar mayar da mulki ga fararen hula.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.