ECOWAS-Mali

ECOWAS -CEDEAO ta zargi Sojojin da suka kifar da Gwamnatin kasar Mali da yin kafar Angulu

Le capitaine Amadou Sanogo plaide pour l'organisation d'une grande convention des forces vives du pays afin de désigner le président de la transition.
Le capitaine Amadou Sanogo plaide pour l'organisation d'une grande convention des forces vives du pays afin de désigner le président de la transition. AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO

SHUGABANIN Kasashen Afrika ta Yamma, sun zargi sojojin da sukai juyin mulki a Mali, da kawo cikas a kokarin da ake na mayar da mulkin farar hula a kasar.Ministan harkokin wajen Cote d’Ivoire, Daniel Kablan Duncan, yace rashin cimma matsaya tsakanin ECOWAS da sojojin ya dada jefa rikicin siyasar kasar cikin rudani.