Kenya

Praministan kasar kenya ya danganta fashewar da ta wakana a birnin Nairobi da aikin ta'addanci

Raïla Odinga, Premier ministre kenyan et médiareur dans la crise ivoirienne.
Raïla Odinga, Premier ministre kenyan et médiareur dans la crise ivoirienne. Reuters / Luc Gnago

Praministan kasar Kenya Raila Odinga ya bayyana fashewar da tayi sanadiyar jikkatar sama da mutane 30 a tsakkiyar birnin Nairobi babban birnin kasar a yau litanin a matsayin aikin ta’addanci.Wannan furuci na Praministan Kenya ya sabawa wanda babban jami’in yan sandan kasar Mathew Iteere yayi tun da farko cewa fashewar ta faru ne sakamakon matsalar wutar lantarki da aka sami a cibiyar samar da wutar dake tsakkiyar birnin na Nairobi.