Sule Lamido Gwamnan Jahar Jigawa a Najeriya

Sauti 05:09
Sule Lamido Gwamnan Jahar Jigawa  a Najeriya
Sule Lamido Gwamnan Jahar Jigawa a Najeriya Jigawa government

Gwamanan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya nemi Janar Muhammadu Buhari tsohon shugaban Najeriya duba matsayinsa na Tsohon shugaba, kafin ya yi wani furuci, domin kalaman shi sukan iya haddasa rikici a Najeriya. Kalaman Gwamnan sun biyo bayan gargadin da Janar Muhammadu Buhari na yiyuwar ballewar rikici idan aka yi magudi a zaben 2015.