Ra'ayin masu saurare dangane da rikicin kasar Mali

Sauti 20:14
yan tawayen Ansar Dine masu kishin islama a Tombouctou.  24 avril 2012
yan tawayen Ansar Dine masu kishin islama a Tombouctou. 24 avril 2012 AFP PHOTO / ROMARIC OLLO HIEN

Gwamnatin rikon kwaryar kasar Mali tayi watsi da ikirarin da ‘yan tawayen kasar suka bayar na yanke bangaren Arewacin kasar domin zama yanki mai cin gashin kansa.