Janhuriyar Benin

Tallapin zuwa ga manoma auduga

RFI

Shugaban jamhuriyar Benin,Dr Boni Yayi ya kai ziyara a arewacin kasar domin ganewa idanu sa yada manoma auduga ke bada kokarin domin mayar da kasar a layin kasashen ma su saida ta.A sani kowane jamhuriyar Benin na daya daga cikin kasashen da noma auduga ya yi tasiri.Maman Sani Magajin garin Bohicon na kiran gawmnatin kasar da yi hatara wajan wasa da hankula mutane ga abinda ba shi ba.