Alh Muhammadu Magaji, kakakin kungiyar Manoman Najeriya

Sauti 03:55
Manoma a Arewacin Najeriya sun hada hada a kasuwa Hatsi
Manoma a Arewacin Najeriya sun hada hada a kasuwa Hatsi IITA

Kungiyar Manoman Najeriya tace tana sa’ido kan yadda Gwamnatin kasar ke raba taki ta wayar salula, kuma tana fatar ganin an inganta shirin yadda za’a bai wa manoman Karin buhuhuwa maimakon buhu biyu da ake basu yanzu haka. Sakataren yada labaran kungiyar, Alh Muhammadu Magaji, ya yi Wa Rfi Hausa Karin haske akai.