Najeriya

Musulmin Najeriya sun gayyaci Kiristoci domin cin Liyafa

A wani sabon kokari na wanzar da kyakkyawar fahimtar juna tsakanin Al’ummar Musulmi da kirista a Najeriya, Majalisar kungiyoyin matasan musulmi ta Najeria NACOMYO, ta shirya liyafar cin abinci tsakaninta da kiristoci, don samun dorewar zaman lafiya Kamar yadda za ku ji a Rahoton Muhammad Ibrahim Bauchi wanda ya halarci taron.

Taron Al'ummar Musulmi a masallacin Idi a Jahar Legas
Taron Al'ummar Musulmi a masallacin Idi a Jahar Legas REUTERS/Akintunde Akinleye