Morocco

An kama bakin haure ‘Yan Morocco 73 a Spain

Akalla mutum 73 'Yan kasar kasar Morocco ‘Yan sanda a kasar Spain su ka kama a matsayin baki haure, bayan wata mamaya da aka gudanar a daren jiya.

Wasu 'Yan sandn kasar Spain
Wasu 'Yan sandn kasar Spain REUTERS / Eloy Alonso
Talla

‘Yan kasar Morocco sun ketara cikin kasar ta Spain din ne daga wani tsibiri da bashi da nisa zuwa kasar ta Spain.

Nisan tafiyar, kamar yadda hukumomin kasar Spain su ka fada daga Morocco zuwa Spain bai fi tsayin fadin filin kwallon kafa biyu ba wanda akan ruwa ne.

Wani mai Magana da yawun hukumar kasar ya ce yin hakan ya zama dole saboda kada wasu ce su ma za su shiga kasar.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI